Bazoum ya nemi taimakon kasashen duniya
Tsohon shugaban kasan nijer Bazoum Muhammad ya nemi taimakon kasashen duniya, domin sukawowa kasar agaji domin mayar da ita kan
Tafarkin demokaradiyya,
Kasar nijer tashiga cikin wani hali na barazana a yayinda wasu daga cikin yan kasar suke goyon bayan mulkin soja,wasu kuma suke nuna rashin jindadinsu,

Comments
Post a Comment